Religion

BIDIYO: Malamai Sun Bankado Makircin Yan Kudu Akan Musulman Arewa Da Bankin Polaris.

BIDIYO: Malamai Sun Bankado Makircin Yan Kudu Akan Musulman Arewa Da Bankin Polaris.

Tun Bayan Baiyanar Wani Sakon Email Da Ake Alakanta Cewa, Wata Manager Daga Cikin Manajojin Bankin Ta Aikewa Ma’aikatan Bankin Musulmai.

Inda Acikin Email Din Akaga Sakon Hana Duk Wani Musulmi Dake Aiki A Bankin Fita Yin Sallar Juma’a A Kowacce Ranar Juma’a.

Inda Sakon Yace Duk Wanda Ya Karya Wannan Doka Ka Iya Rasa Aikinsa Na Bankin.

Lamarin Da Yasa Wasu Musulmai Nuna Fushin Akai Ta Hanyar Zuwa Bankin Tare Da Rufe Akawon Din Su Bayan Kwashe Kudin Su.

Hakan Tasa Bankin Ke Fuskantar Karyewa Wanda Hakam Ka Iya Sawa Gwamnatin Tayi Gwanjansa A Kasuwa.

Ana Tsaka Da Wannan Tirka Tirkar Ne, Sai Aka Tsinkayi Wani Bidiyo Dake Nuna Cewa Wannan Sakon Da Aka Turawa Ma’aikatan Bankin Shiryayyen Abu Ne.

Anyi Hakan Ne Da Nufin Karya Bankin Tunda An Gano Cewa Na Musulmi Ne Kuma Dan Arewa.

Gadai Bidiyon Nan Ku Kalla.

👇👇👇👇👇👇👇

https://youtu.be/JT5NO74Mw0E

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button