Kannywood News

Jaruma Aina’u Ade Tayi Ruwan Tsinuwa ga Wanda Suke Cewa Tayi Rawa Ta rashin Dacewa Babu Kaya Kalli Bidiyon

Jaruma Aina’u Ade Tayi Ruwan Tsinuwa ga Wanda Suke Cewa Tayi Rawa Ta rashin Dacewa Babu Kaya Kalli Bidiyon

A wani Bidiyo Da Aka Hango Jaruma Aina’u ade na tikar rawa abinta.

Jarumar tasha raddi ga mabiya shafinta, inda sukaita tsokaci akai game da irin kayan da tasa a lokacin da take shan rawar.

Yayinda Jaruma Aina’u Ade Tayi Tofin Allah Tsine ga Wanda Suke Yada Cewa Tayi Rawa ta rashin dacewa.

Tsohuwar Jarumar Kannywood Aina’u Ade wacce akafi sani da laila tayi martani hade da tofin Allah tsine akan wanda suke yada labarin cewa tayi rawa ta rashin dacewa a kafafen sada Zumunta.

Hakan yasa Jarumar ta fito tayi tofin Allah tsine ga duk wanda yace tayi rawa ta rashin dacewa, ga vedion nan kamar haka.

https://youtu.be/MCcI0krO_u8

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button