entertainmentKannywood NewsTrending

Jaruma Nafisat Abdullahi Tace Taso Ta Bayyana Kaunarta Fiye Daa Sau Daya Ga Hotonsu Da Lawan Ahmad

 

A Satin Da Ya Gabata Ne Aka Dau Wannan Hoton. Na Fitacciyar Jaruma Nafisat Abdullahi Dakuma Jarumi Lawan Ahmad Wanda Ke Fitowa A Matsayin Umar Hashim Acikin Shirin Izzar So.

 

An dai Dauki Hoton Ne A Cinema Wajen Haska Fim Din Bana Bakwai Na Kamfanin Jarumi Ali Nuhu.

Hoton Jarumi Lawan Ahmad Da Nafisa Abdullahi.

 

Jarumai Da Damane Suka Halarci Haska Wannan Kayataccen Shirin Kuma Za’a Iya Cewa Duk Sun Dauki Kyawawan Hotuna A Tsakanin Su.

Ciki Kuwa Harda Wannan Hoto Da Kuke Gani Na Jarumi Lawan Ahmad Da Nafisat Abdullahi. Amma Duk Da Tarin Hotunan Da Aka Dauka Da Jarumar Babu Hoton Da Tafito Da Yaba A Shafukan Sada Zumunta Kamar Wannan Hoton Nata da Jarumi Lawan Ahmad.

Kuma Hakan Ya Faru Ne A Lokacin Da Jarumi Ali Nuhu Ke Wallafa Hotunan Jaruman Da Suka Halarci Haska Film Din Nasa. A Shafinsa Na Sada Zumunta Domin Nuna Godiyar Sa.

Ali nuhu & Hamisu breaker.

Aciki Kuwait Harda Wannan Hoton Na Nafisat Abdullahi Da Jarumi Lawan Ahmad. Wanda anan ne Jarumar Tafito Ta Bayyana Kaunarta Ga Hoton Kamar Haka..

Bayan Jarumi Ali Nuhu Ya Wallafa Hoton Na Jaruma Nafisat Abdullahi Da Lawan Ahmad Din. Sai Jaruma nafisat Abdullahi Taje Can Kasan Hoton tace. I wish i could like this picture more than once.

ma’ana naso ace zan iya nuna kaunata ga wannan hoton fiye da sau daya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button