entertainmentKannywood NewsTrending

Yadda Aka Gano Isgilin Da Ashiru Nagoma Yaiwa Allah Har Takai Ga Haukacewar Sa

 

Har Yanzu Dai Maganganu Na Cigaba Da Fitowa Tun Biyo Bayan Rashin Lafiyar Fitaccen Daraktan Shirya Fina Finan Hausa Na Kannywood Wato Ashiru Nagoma.

Wanda Har Likitoci Suka Bada Tabbacin Cewa Cutar Damuwa Ce Ke Damunsa. Wadda A Turance Ake Kira Da Depression. Wanda Har Mutane Da Dama Sun Tsammaci Cewa Daraktan Ya Samu Tabin Hankali.

To Sai Dai Bayan Kiraye Kiraye Da Akaita Tayi Ga Jaruman Shirya Fina Finan Hausa Na Kannywood. Kan Subaiwa Daraktan Kulawa Tare Da Taimakon Da Yakamata.

Anji Cewar Jaruman Sunyi Yunkurin Taimaka Masa Tun A Kwanakin Baya Wanda Yan Uwansa Ko Mahaifiyarsa Suka Ki Amincewa. Sai Dai A Wata Hira Da Gidan Jaridar Kannywood Exclusive Sukai Da Jaruman na Kannywood Musamman ma Wadanda Keda Ruwa Da Tsaki A Harkar. An jiyo Jarumi Ali Nuhu Na Tabbatar Da Wannan Batu. Inda Yake Cewa Mahaifiyar Daraktan Da Yan Uwansa Ne Basu Basu Hadin Kai Ba.

Jarumi Sani Danja Da Producer Abubakar Mai Shadda Tare Da Jarumi Ali Nu

 

Haka Zalika A Hirar Da Akai Da Jaruman. Wani Producer Kuma Marubuci. Wanda Zamu Iya Cewa Yana Daga Cikin Jiga Jigan Da Suka Gina Wannan Masana anta. Mai Suna Bala Anas Babillata. Yayi Wani Jawabi Da Ya Gasgata Jita Jitar Dake Yawo Akan Cutar Ta Ashiru Nagoma.
Akwai Dai Masu Bayyana Cewa A Zamanin Da Ashiru Nagoma Yana Kan Sharafin Sa A Lokacin Da Shine Darakta Mafi Tashe. Yayi Dagawa Da Jin kai Dakuma Nuna Babu Wanda Ya Isa Sai Shi.
Ganin Cewa A Lokacin Yana Da Dama A Hannun Sa Sannan Ya Ringa Cin Mutumcin Jarumai Da Wasu Daga Cikin Yan Masana’antar Ta Kannywood Din.
Wasuma Sunce Ashirun Kance Sune Ke Sawa Mutum Yayi Suna In Suka So Duniya Ta Sanshi. In Kuma Basu So Ba Ba Inda Mutum Zaije A Harkar Fim.
Wanda Har Ake Zaton Wannan Kalamai Da Daraktan Yayi A Baya Shine Yanzu Allah Ke Nuna Mai Ishara Da Ransa Kuma Ya Maida Shi Ba Komai Ba A Masana’antar Wanda har Takaiga Sai Dai Yazo Gurin Nakasa Dashi A Masana’antar Neman Taimakon Abimcin Da Zaici A Cikin Sa.
Ko Da Dai Wannan Magana A Teburin Mai Shayi Take Yawo. Amma Wasu Kalamai Da Bala Anas Babillata Yayi Sun Karfafa Zargin Cewa Ashirun Ya Samu Matsala Da Wasu Abokan Sana’arsa A Lokacin Da Yake Tashe.
Gadai Abinda Balan Yace Akan Ashiru Nagoman. A Lokacin Da Wakilin Kannywood Exclusive Ya Tambaye Shi..

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button