entertainmentKannywood NewsTrending

Wata Kyakkyawar Tsaleliyar Budurwa Ta Sake Rokon Mutane Su Fadawa Sheikh Ali Pantami Tana Kaunar Sa Da Aure

Ina Masifar Kaunar Sheikh Isa Ali Pantami Inji Wata Tsaleliyar Kyakkyawar Budurwa Mai Suna Amira.

 

Hoton Kyakkyawar Budurwar

Kamar Yadda Budurwar Ta Wallafa A Shafinta Na Twitter Sannan Ta Roqi Jama’a Dasu Maqala Sunan Pantami A Tare Da Rubutun Datai Domin Yaga Rubutun Nata Ko Allah Zaisa Ta Dace. Ya Amshi Soyayyar Tata.

Mutane Da Dama Sun Bayyana Ra’ayinsu Acikin Akwatin Comment din Wallafar Da Budurwar Tayi.

Yayin Da Masu Yimata Fatan Alkhairi Nayi Masu Yin Dariya Nayi Kai Harma Da Wadanda Suka Ce Tayi Hakuri Bazata Samu Ba.

Ba Wannan ne Karo Na Farko Da Yan Mata Ke Nuna Soyayyar Su Ga Sheikh Dr. isa Ali Pantami Ba.

Ko A Watannin bayama An Jiyo Wata Tsaleliyar Kyakkyawar Mata Son Kowa Kin Wanda Ya Rasa Ta Aike Da Kokon Barar Soyayyarta Ga Shehin Malamin.

Meenah M. Sadeeq

Anan Mukeso Daku Bayyana Mana Ra’ayoyin Ku.

Mai Yasa Kafin Ya Zama Minister kyawawan Yan mata Basuyi Rubibin sa haka ba?

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button