Uncategorized

Kalli jerin Ƴan Kannywood 20 da suke ba Hausawa ba da kuma asalin kabilun su

Kalli jerin Ƴan Kannywood 20 da suke ba Hausawa ba da kuma asalin kabilun su

Kamar yadda muka sha bayyana muku a labaran mu na Kannywood na yau da gobe, masana’antar kannywood ta tara mutane iri daban-daban,kabilu daban-daban, Ƴan jahohi da kuma bigire daban-daban.

Wasu na tsammanin duk wadda suka gani a kannywood bahaushiya ce, basu san abin bahaka yake ba.

Akwai kabilu daban daban harda wanda ba na kasar mu nigeria ba acikin masana’antar ta kannywood.

A cikin wannan bidiyon da zamu sanya muku,mun zakulo muku wasu jaruman Kannywood ne har guda 20 da asalin su ba Hausawa bane ba.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa, kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su, mungode!

https://youtu.be/t8hWzyzO2EE

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button