News

Kamar Yadda Yasha Alwashin Cigaba Da Bin Diddigin Shari’ar Hanifa A Yauma Sheikh Abdallah Usman Gadon Kaya Ya Sake Sakin Bidiyo Karo Na Biyu

A Karo Na Biyu Sheikh Abdullah Gadon Kaya Ya Sake Yin Magana Kan Batun Shari’ar Hanifa.

Shehin Malamin Ya Baiyana Hakan Ne Acikin Wani Karatu Da Ya Gabatar Inda Yasha Alwashin Cigaba Da Bibiyar Shari’ar.

Haka Zalika Shehin Malamin Yaja Hankulan Mutane Da Sudinga Yin Taka Tsan-tsan Da Mutanen Da Suke Da Masifar Son Kudi.

Inda Yakara Da Cewa Silar Hakan Ya Samo asaline daga Masifar Son Kudi Kamar Yadda zaku Gani Cikin Bidiyon Dake Kasa.

Daga Karshe Ya Jinjinawa Hukumar Yan Sanda Musamman Ma Jami’an DSS Inda Ya Bukaci Da A Ringa Tayasu Da Addu’a Cikin Aikin Su.

Gadai Bidiyon Nan Ku Kalla

https://youtu.be/Fs8YC2CFPCc

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button