E/Newsentertainment

KARFIN MUSULIMCI: Yanzu-Yanzu Mawaƙi Davido Ya Rasa Sama Da Mabiya Miliyan 43

KARFIN MUSULIMCI: Yanzu-Yanzu Mawaƙi Davido Ya Rasa Sama Da Mabiya Miliyan 43

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu-yanzu Na Cewa.

Fitaccen Mawakin Kudancin Nigeria Davido, Na Cigaba Da Rasa Mabiya A Duk Kanin Shafukan Sa Na Sada Zumunta.

Tun Bayan Da Mawakin Yai Wata Waka Da Ake Tunanin Kamar Kwangila Ya Dauko Ta Cin Fuska Ga Addinin Musulimci Da Musulmai.

Wanda Bar Tasa Al’ummar Musulmai Suka Nuna Rashin Jin Dadin Su Kan Wannan Waka, Tare Da Kiraye Kirayen Ya Gogeta.

DA DUMI DUMINSA: Bincike ya tabbatar mana Da Cewa Zuwa Yanzu mawaƙi Davido Wanda yayi waƙar cìn zar̃afi ga Addinin Muslunci da Musulmai yarasa Magoya bayansa kimanin Miliyan 1 Wanda musulmai ke Cigaba Unfollow ɗinsa a Twitter.

Allah ya ɗaukaka Addinin Muslunci

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button