Kannywood News

Ku Kalli Bidiyo Da Hotonan Kafin Aure Na Jarumi Kuma Mawaki Lilin Baba Da Jaruma Ummi Rahab.

Ku Kalli Bidiyo Da Hotonan Kafin Aure Na Jarumi Kuma Mawaki Lilin Baba Da Jaruma Ummi Rahab.

Baiyanar Hotunan Dai Da Bidiyon Yayi Matukar Daukar Hankali Kawarai Dagaske, Musamman Yadda Yazo A Bazata.

Ganin Yadda Aka Dade Anata Yada Jita Jitar Auren Nasu, Sai Gashi Lokaci Daya An Samu Bullar Hotunan Kafin Auren Nasu A Shafukan Sada Zumunta.

Jaruma ummi rahab na daya daga cikin jaruman da akai yunkurin batawa suna ta hanyar yada hotunan batsa wanda akace nata ne.

Sai dai hakan bai kai ga samun nasaraba Allah Ya Bata Shirin Wadanda Suka Shirya bata sunan nata.

Domin Kuwa An Dauki Bidiyon Natane Batare Da Sanin Ta Ba,

Gadai Bidiyon Nan Ku Kalla

https://www.instagram.com/p/CeAzi56IUBK/?igshid=YmMyMTA2M2Y=

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button