News

WATA SABUWA: Ku Kalli Bidiyon Wani Kwamandan IPOB Dake Magana Da Harshen Hausa Kan Kisan Harira Da Yaranta Hudu A Anambra.

WATA SABUWA: Ku Kalli Bidiyon Wani Kwamandan IPOB Dake Magana Da Harshen Hausa Kan Kisan Harira.

Kamar Yadda Zaku Gani Cikin Bidiyon Nan, Shidai Wannan Kwamandan Na IPOB Ya Aike Da Wani Sako Ga Yan Arewa.

Inda Acikin Sakon Nasa Yake Cewa Zaku Kadan Koka Fara Gani A Sannu Duk Sai Munci Kaniyan Ku.

Ga Duk Kanin Alamu Yaji Hausa Sosai, Kuma Ya Zauna A Arewa, Lura Da Yadda Yake Hausa A Cikin Bidiyon Nasa.

Jim Kadan Dai Da Kisan Harira Mutane Da Yawa Sun Nuna Al’hinin Su Akai Ciki Kuwa Hada Wasu Daga Cikin Yan Kungiyar Biafra.

Sai Dai A Gefe Guda Kuma An fara Ganin Wasu Daga Cikin Yan Kungiyar Ta IPOB Na Daukar Nauyin Kashe Harira.

Kisan Harira Na Daya Daga Cikin Manyan Kashe Kashe Da Suka Girgiza Nigeria.

Wanda Yawancin Al’ummar Kasar Ke Allah Wadai Dashi Ameen Summa Ameeen.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button