News

BIDIYO: Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un Ku Kalli Bidiyon Yan IPOB Din Da Suka Kashe Harira.

BIDIYO: Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un Ku Kalli Bidiyon Yan IPOB Din Da Suka Kashe Harira.

Bidiyon Yan Kungiyar Ta’addan IPOB Dake Kashe Mutane A Yankin Su Na Kudu Ya Baiyana.

Kamar Yadda Zaku Gani A Cikin Bidiyon, An Hangosu Sanye Da Baqaqen Kaya Dauke Da Makamai A Hannun Su.

Sanye Da Wata Baqar Hula Mai Boye Kamanni Wadda Iya Ido Kawai Ake Iya Gani Idan Mutum Ya Sanya Ta.

Tabbas Yan Biafra Azzalumai Ne Wanda Suka Dade Suna Zalumtar Al’umma Musamma Yan Arewa Da Sunan Kafa Kasar Biafra.

Lamarin Da Ko A Satin Nan Saida Suka Hallaka Wata Mace Mai Ciki Wata Tara Da Yayanta Hudu.

Suka Kashe Wasu Qarin Mutum 9 Yan Arewa Tare Da Kona Motocin Su Na Daukar Kaya A Jahar Anambra

Gadai Bidiyon Ku Kalla

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button