Ku Kalli Bidiyon Yadda Matan Cikin Shirin Izzar So Suka Ziyarci Kabarin Daraktan Shirin Nuraa Mustapha Waye

Ziyaran Matan IZZAR SO Kabarin Nura Mustapha.

Allah SarKi! Yadda Matan IZZAR SO Su Fashe Da Kuka Yayin Da Sukai Ziyara Kabarain Marigayi Darakta Nura Mustapha Waye.

Da Allah Ya Karfi Kwanansa Ranar Uku Ga Watan Bakwai Shekara Ta Dubu Biyu Da Ashirin Da Biyu.

Anyi Jimamin Rashin Mai Bada Umarnin, Wanda Har Yanzun Jaruman KannyWood Da Iyalansa Na Ci Gaba Da Nuna Alhinin Rashin Mamacin.

Cikin Wanda Sukai Ziyarar Sun Hada Da Aisha Najamu (Hajiya Izzah) Khadija Yobe (Karime) Da Sauran Jarumai Mata Na Cikin Shirin Na IZZAR SO.

Click Here To Drop Your Comment