Masha Allah Ku Kalli Wasu Zafafan Hotunan Ummi Rahab Da Mijinta Lilin Baba.

Fitaccen Mawaki Kuma Jarumi A Masana’antar Kannywood Ya Saki Zafafan Hotunan Wankan Sallah Shida Amaryar Sa Ummi Rahab.

Kamar Yadda Kuke Gani Wadannan Dai Sune Hotunan, Wanda Ya Wallafa A Shafukansa Na Sada Zumunta.

Andai Daura Auren Mawakin Dakuma Fitacciyar Jarumar Ummi Rahab A Watan Da Ya Gabata.

Hotunan Sun Karade Shafukan Sada Zumunta Tare Da Daukar Hankulan Masoya Dakuma Yan Uwa Da Abokai.

Click Here To Drop Your Comment