Kannywood News

Labarina Season 5 Episode 1

Da Dumi-dumi Sanar Daga Mallam Aminu Saira Kan Shahararren Shirin Nan Na Labarina.

Yanzu Yanzu Za aci gaba da haska Shirin film din labarina season 5 bayan Dogon Lokacin Da Aka Dauka Ana Tsumayin Jiran Ranar Da Za’a Fara Haska Wannan Gagarumin Shirin Mai Dogon Zango.

kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Suna jiran aci gaba da haska wannan Shirin To Nesa Tazo Daf Da Kusa.

A yanzu haka dai magana ta kare domin tuni sanar ta fita daga jagoran shirin kuma mai bada umarni wato Mallam Aminu Saira.

za a cigaba da haska wanna gagarumin film din kamar yadda a yanzu haka mutane da yawa Basu san Ranar Daza a Dawo da haska film din ba.

Duk wanda yake bibiyar wannan Shirin film din na labarina yasan cewa an tsaya a season 4 Inda a yanzu haka za a dora a season 5.

kuma a yanzu haka ga Video ka kalla zakaji ranar daza a dawo.

https://youtu.be/oejAtRRjR4U

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Video nasan cewa kaji ranar Daza a Dawo wannan Shirin film din na labarina kuma a yanzu haka sai kaima ka Jira wanna ranar domin munsan cewa kaima kana jiran wannan rana.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button