News

Manyan Jaruman Kannywood Irinsu Hadiza Gabon Hamisu Breaker Sani Danja Da Adam A Zango Sun Koka Kan Kisan Hanifa.

Tashin Hankalin Da Manyan Jaruman Kannywood Suka Shiga Akan Kashe Hanifa Hamisu Breaker Adam A. Zango Mansura Isa.

Manyan Jaruman Kannywood Irinsu Hadiza Gabon Hamisu Breaker Sani Danja Da Adam A Zango Sun Koka Kan Kisan Hanifa.

Jaruman Dai Sun Nuna Alhinin Su Tare Da Neman Gwamnati Da Gaggauta Zartar Da Hukunci Batare Da Bata Lokaci Ba.

Jaruma Mansura isa Ta Fashe Da Kuka Yayin Da Take Nuna Alhinin ta Ga Wannan Rashi A Shafinta Na Instgaram.

Yayinda Jarumi Kuma Mawaki Hamisu Breaker Shima Ya Nuna Alhinin Sa Akan Kisan Hanifa Tare Da Jan Hankalin Gwamnati Karta Bata Wani Lokacin Yanke Hukunci.

Haka Zalika Shima Jarumi Ali Nuhu Yayi Allah Wadai Da Wanna Kisan Da Akaiwa Hanifa.

Jarumai Da Dama Ne Sukai Allah Wadai Da Wannan Mummunan Al’amari.

Bayan Jaruman Na Kannywood Haka Zalika Yan Twitter Da Malaman Addini Da Sauran Al’ummar Gari Sunyi Allah Wadai Da Wannan Mummunan Aiki.

Gadai Bidiyon Makashin Da Yai Bayani Da Kansa.

https://youtu.be/aZju8vv__aY

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button