An Sake Bankado Wani Yaro Da Aka Sace A Makarantar Su Hani Shekara Guda Kenan Ba’a Gansa Ba.

Kamar Yadda Zaku Gani A Bidiyon Dake Kasa, Shi Ma Wannan Yaro A Makarantar Su Hanifa Aka Sace Shi Tun Shekarar Da Ta Gabata.

Haka zalika Ance Kuma Har Yanzu Babushi babu Labarinsa.

An dai sace Yusif kamar yadda aka sace Hanifa tun shekarar da ta gabata, makarantar islamiyyar su daya da Hanifa, har yanzu babu labarinsa, ku ta yamu Addu’a yadawa ko Allah ya sa a gano inda ya ke.

Tabbas Lamarin Hanifa Yaja Hankalin Al’umma Da Dama Kama Daga Malamai Manyan Yan Siyasa Kai Harma Da Shugaban Kasa.

Click Here To Drop Your Comment