News

MASHA ALLAH: Bidiyon Wankan Sallan Wani Ustaz Da Matansa Uku Tare Da Yaransu 19

MASHA ALLAH: Bidiyon Wankan Sallan Wani Ustaz Da Matansa Uku Tare Da Yaransu 19

Wani magidanci ya gigita kafafen sada zumuntar zamani da hotunanshi tare da matansa uku reras da jerin ‘ya’yansu.

Ba wannan ya kara janyo cece-kuce ba, ganin shi da yara 19 ya matukar birge jama’a da kuma yadda suka zuba ankon kaya launi daya.

An ga magidanci Baba Lawal tare da matansa dake sanye da niqabai a fuskokinsu yayin da yaransu 19 suke zagaye dasu abun sha’awa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button