Uncategorized

Masha Allah: Musulimci Ya Samu Qaruwa Wata Ɗaliba Yar Asalin Jihar Osun Ta Karɓi Addinin musulunci A Hannun Mala

Masha Allah: Musulimci Ya Samu Qaruwa Wata Ɗaliba Yar Asalin Jihar Osun Ta Karɓi Addinin musulunci A Hannun Malama Zainab Ja’afar Mahmud Adam

Rahotannin Da Muke Samu Yanzu-yanzu Daga Jihar Jigawa Na Cewa.

Wata Ɗaliba Yar Asalin Jihar Osun Ta Karɓi Addinin musulunci A Jami’ar Tarayya Dake Dutse.

Wannan Daliba Ta Amshi Kalmar Shahada A Hannun Malama Zainab Ja’afar Mahmud Adam Inda Ɗalibar Ta Zaɓi Suna Farida.

Hakika Bayan ta amshi addinin musulimci ta bayyana yadda taji sanyi a zuciyar ta.

Inda ta kara da cewa hakika ta dade tana son shiga addinin musulimci saboda yadd ta fahimci gaskiya acikin sa.

Kuma Kullum addu’arta shine Allah yasa kafin ta koma ga Allah ta shiga addinin

Daga Abubakar Shehu Dokoki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button