Kannywood News

Masha’Allah Kalli Yadda Jaruman Kannywood Sukayi Gasar Nuna Hotunan Yayansu Gwanin Sha’awa

Masha’Allah Kalli Yadda Jaruman Kannywood Sukayi Gasar Nuna Hotunan Yayansu Gwanin Sha’awa

Cikin wani bidiyo da zaku gani, jaruman kannywood sun nuna yayan su.

Masha’Allah Kalli Yadda Jaruman Kannywood Sukayi Gasar Nuna Hotunan Yayansu Gwanin Sha’awa.

Kamar yadda kuka sani a yanzu jaruman Kannywood musamman ma mata wanda sukayi aure a shekarun baya sun daina boye yayansu kamar yadda sukeyi.

A yanzu suna bayyana hotunan yayansu a idon duniya kowa ya gani abun ma ya zama kamar gasa hakan yasa wannan karon sukayi gasar dora Hotunan yayan nasu.

Ga Vedio nan a kasa

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button