News

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Dalibin Jami’ar Yan Sanda Dake Wudil Ya Rasa Ransa Sanadiyyar Hadarin Mota Allah Ya gafarta Masa

Allahu Akbar Dalibin Jami’ar Yan Sanda dake Wudil a jahar Kano mai suna C/ASP Muslim Ladan Ahmad ya rasa ransa sanadin hadarin mota a hanyar Sokoto.

An yi masa shaidar halin kirki a mu’amala da mutane kuma yana da hali mai kyau na kawo gyara a aikin dan sanda idan ya gama makarantar.

Yakuma sha alwashin yin aiki da gaskiya daga ranar da yakama aiki domin bada gudun mawar wajen gyara kasa Nigeria.

Allah ya gafarta mashi Amin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button