Kannywood News

Mata Yan Fim Basu Da Kunya Ko Kadan Babu macen da zata yadda a hadata rawa da wani garjejen kato tana rawa tana girgiza

Mata Yan Fim Basu Da Kunya Ko Kadan Babu macen da zata yadda a hadata rawa da wani garjejen kato tana rawa tana girgiza

A fahimtata, duk wata ‘yar Musulma da zata shiga harkan fim to ba ta da kunya da tarbiyya, musamman idan bata wuce shekaru 30 ba, domin an san mace da kunya.

Babu macen da zata yadda a hadata rawa da wani garjejen kato tana rawa tana girgiza babu hijabi ana daukanta a bidiyo a yadawa duniya, wanda nan gaba ‘ya’ya da jikokinta zasu gani sai wacce bata da kunya kuma bata da tarbiyya

Duk ranar da kaji baka da kunya to baka da imani, Manzon Allah (SAW) Yace da kunya da imani a hade suke, daya baya zama idan babu daya

Muna fatan Allah Ya shiryar da su da mu gaba daya a tafarkin tsira

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button