Mawaki Ado Gwanja Yafara Daukar Bidiyon Wakar Chass A Birnin Lagos

Mawaki Ado Gwanja Ya Tsere Lagos Bayan Sakin Wakar Chass Wadda Take Barazanar Kaishi Gaban Alkali.

Kamar Yadda Aka Hango Mawakin Acikin Wani Bidiyo Tare Da Mawaki 442 Da Mawakiya Safa Da Bmeri Aboki.

Wanda Ake Kyautata Zaton A Lagos Ne Inda Mawakin Ado Gwanja Da Safa Da 442 Suka Gudu Domin Samun Mafaka.

Bidiyon Wakar Chass Yanzu Haka Yafara Daukar Salo Tare Da Karkata Alaka Izuwa Ga Saamari Da Yan Mata.

Anfara Daukar Sabon Bidiyon Wakar Chass Yanzu Haka A Birnin Lagos.

Kamar Yadda Zaku Kalla A Bidiyon Dake Kasa, Ado Gwanja Na Daukar Bidiyon Wakar Acikin Nishadi A Jahar Lagos

Gadai Wakar A Kalla

Click Here To Drop Your Comment