News

YANZU-YANZU: Ku Kalli Bidiyon Yadda Aka Kori Sojojin Da Suka Kashe Sheik Goni Aisami A Jihar Yobe

YANZU-YANZU: Ku Kalli Bidiyon Yadda Aka Kori Sojojin Da Suka Kashe Sheik Goni Aisami A Jihar Yobe

Rundinar sojin Nijeriya ta kori sojoji guda biyu wadanda ‘yan sanda suka kama da laifin aikata kisan kai da fashi da makami.

Sune sojojin da suka harbe babban Malamin Musulunci a jihar Yobe Sheikh Muhammad Goni Aisami tare da yunkurin sace motar Malamin.

Sojojin masu mukamin Lance Corporals wato Lance Corporal John Gabriel da Lance Corporal Gideon Adamu, amma kafin a koresu daga aiki sai da aka rege musu matsayi zuwa kuratan Sojoji wato Private.

Laftanar Kanar Ibrahim Abdullahi Osabo shine Mukaddashin Kwamandan Recce Battalion rundina ta 241 dake da sansani a garin Nguru jihar Yobe inda sojojin suke aiki ya gabatar da korarrun sojojin, sannan ya mikasu wa ‘yan sanda domin a gurfanar da su a Kotu.

Aladu sun kashe ragon layya, tabbas ba zasu tsira ba.

Muna fatan Allah Ya tabbatar musu da mafi tsananin hukunci
Allah Ya karbi shahadar Sheikh Muhammad Goni AisamiAN KORESU DAGA AIKIN SOJI.

Daga Datti Assalafiy

Rundinar sojin Nigeria ta kori sojoji guda biyu wadanda ‘yan sanda suka kama da laifin aikata kisan kai da fashi da makami

Sune sojojin da suka harbe babban Malamin Musulunci a jihar Yobe Sheikh Muhammad Goni Aisami tare da yunkurin sace motar Malamin

Sojojin masu mukamin Lance Corporals wato Lance Corporal John Gabriel da Lance Corporal Gideon Adamu, amma kafin a koresu daga aiki sai da aka rege musu matsayi zuwa kuratan Sojoji wato Private

Laftanar Kanar Ibrahim Abdullahi Osabo shine Mukaddashin Kwamandan Recce Battalion rundina ta 241 dake da sansani a garin Nguru jihar Yobe inda sojojin suke aiki ya gabatar da korarrun sojojin, sannan ya mikasu wa ‘yan sanda domin a gurfanar da su a Kotu

Aladu sun kashe ragon layya, tabbas ba zasu tsira ba

Muna fatan Allah Ya tabbatar musu da mafi tsananin hukunci
Allah Ya karbi shahadar Sheikh Muhammad Goni Aisami

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button