News

Innalillah.. Allah Ya Yiwa Fitaccen Malamin Addinin Musulimci Kuma Mataimakin Shugaban Kwamitin Tafsiri Na Masallacin Sultan Bello Dake Kaduna Rasuwa.

Innalillah.. Allah Ya Yiwa Fitaccen Malamin Addinin Musulimci Kuma Mataimakin Shugaban Kwamitin Tafsiri Na Masallacin Sultan Bello Dake Kaduna Rasuwa.

InnalillahiWainnaIlaihiRaju’un;! Rahotannin Da Muke Samu Yanzu Yanzu Na Cewa.

Allah ya yiwa Fitaccen Malamin Addinin Musulimci Kuma Dan Kasuwar Canji Wato Malam Auwal Tahir da Alhaji Aliyu Shanono rasuwa.

Kafin Rasuwar Sa Dai Malam Auwal dalibin Sheikh Abubakar Gumi Ne, kuma Limamin Masallacin Abba 33.

kuma mataimakin shugaban kwamitin tafsiri ne na masallacin Sultan Bello Dake Jahar Kaduna.

Sannan Marigayi Alhaji Aliyu Shanono babban dan canji ne wanda yayi fice wajen daukar nauyin marayu da mararsa galihu a Jahar Kaduna.

Marigayin Ya Samu Kyakkyawar Shaida Daga Makota Abokan Kasuwanci Dama Al’ummar Gari Wadanda Suke Mu’amular Yau Da Kullum Dashi.

ALLAH YA GAFARTA MASU…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button