Religion

BIDIYO: Ku kalli yadda tsohon sakataren cikin gidan Amurka ya karbi addinin Musulunci

Ku kalli yadda tsohon sakataren cikin gidan Amurka ya karbi addinin Musulunci

Addinin musulunci ya samu karuwa inda tsohon sakataren cikin gidan Amurka ya karbi addinin Islama ya jefar da addininsa na ai hihi wato kiristiyanity.

Wani fai fan bidiyo ya nuna yadda tsohon sakataren cikin gidan Amurkar ke zaune tare da wani malamin addinin Islama yayin da yake dabbaka ko kuma fada masa kalmar shahada.

Kamar yadda zaku gani acikin faifan bidiyon yana amsar kalmar shahada tare da Annashuwa.

Babban malamin Addinin musulimci ne ya bashi kalmar shahada tare da fada masa sharudan addinin musulimci.

Nan take sakaren yai na’am dasu tare da nuna godiyarsa ga Allah S.W.A Da addu’ar Allah Ya Dauwamar Da Diga Digansa Acikin Addinin.

Gadai Bidiyon Ku Kalla.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button