Uncategorized

Mawakin Nigeria Da Yaron Sa, Sunyi Wakar Batanci Ga Addinin Musulimci Da Musulmai: Davido Ft. Logos Lori, Jaye Lo

Mawakin Nigeria Da Yaron Sa, Sunyi Wakar Batanci Ga Addinin Musulimci Da Musulmai: Davido Ft. Logos Lori, Jaye Lo.

Davido Ft. Logos Lori, Jaye Lo. Wakar Batanci Ga Addinin Musulimci

Fitaccen Mawakin Kudancin Nigeria Davido, Na Gab Da Sakin Wata Waka Ta Batanci Ga Addinin Musulimci A Masallaci.

Wakar Wadda Mawakin Ya Raira Tare Da Wani Sabon Mawaki Daga Yaransa Mai Suna (Logos Olori)

Mawakin Zai Saki Wakar Mai Suna (Jaye Lo) A Daidai Lokacin Da Al’ummar Musulmi Ke Cigaba Da Kiraye Tare Da Yin Allah Wadai Da Wannan Waka.

Yayinda A Gefe Guda Har Yanzu Mawakin Baice Komai Ba Dangane Da Batun Zai Saketa Ko Zai Fasa, Tunda Musulmai Basuji Dadi Ba.

Tuni Musulmai Suka Cika Shafukan Sada Zumunta Suna Allah Wadai Da Wannan Waka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button