Kannywood News

Nafison boye soyayyata da masoyina akan na bayyanata duniya ta sani -rahama sadau

Rahama sadau.

Nafison Inyi Soyayya Ta A Boye Saboda Ban Yarda Da Bayyanata A Fili Kowa Ya Sani Ba Inji Jaruma Rahama Sadau.

Shahararriyar Jarumar Shirya Fina Finan Hausa A Kannywood Wato Rahama Sadau Ta Bayyana Ra’ayin Ta Game Da Soyayya.

Jaruma rahama sadau a wajen haska film.

Jarumar Ta Bayyana Cewa “Soyayya Ai Abune Da Yakamata Ya Kasance A Sirrance Batare Da An Bayyana Duniya Ta Sani Ba Abinda Yakamata Shine Kawai Ta Sirrance Soyayyarta Daga Ita Sai Wanda Takeso Su Kadai Suka San Soyayyar Junan Su.

Jarumi rabiu rikadawa da rahama sadau.

Rahama Sadau Dai Na Daya Daga Cikin Manyan Jaruman Masana’antar Kannywood A Da. Kafin Shugabannin Masana’antar Su Dakatar Da Ita Saboda Wasu Dalilai.

Jarumar Ta Shirya Fina Finai Da Dama Kama Daga Wanda Kamfanin Ta Na Sadau Fictures Ke Sbiryawa. Izuwa Na Mutane Wadanda Suke Daukarta Su Buyata Su Sakata Acikin Fina Finan Su.

Jarumar Ta Bayyana Ra’ayinta A Kan Soyayya Ne A Wata Tattaunawa Da Akai Da Ita Acikin Wani Shiri Mai Suna. Love Out Loud

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button