entertainmentKannywood News

Rahama Sadau Ta Sake Sakin Sabbin Hotuna

Sabbin Hotunan Jaruma Rahama Sadau.

Fitacciyar Jarumar Shirin Film Rahama Sadau Ta Saki Wasu Zafafan Hotuna Da Suka Dauki Hankali.

Jarumar Wadda Yar Asalin Jahar Kaduna Ce Ta Wallafa Hotunan A Shafinta Na Sada Zumunta.

Lambar Wayar Rahama Sadau.

Hotunan sunyi matukar daukan hankalin mabiyanta. Harta kai ga sun tofa Aalbarkacin bakinsu akai

Duk da dai hotunan sunsha banban da ire iren wadanda jarumar ke wallafawa a kwanakin baya.

Rahama Sadau Phone Number.

Amma hakan bai hana wasu daga cikin mabiyanta nata tofa Albarkacin bakin su akan sabbin hotunan data wallafa din ba.

Wasu daga cikin mabiyan jarumar na yaba hotunan yayinda wasu kuma ke kushe hotunan wasu kuma naganin duk da haka hotunan basuyi dai dai da Al’adar Mallam bahauahe ba.

Lambar Rahama Sadau.

Jarumar bata bada Amsa ga masu yi mata martani Ko tsokaci akan hotunan ba.

Sai dai an hango yan uwanta jarumar a sahun masu yaba hotunan tarw da yiwa jarumar fatan Alkhairi A Shafinta na sada zumunta.

Rahama sadau na daya daga cikin fitattun jaruman shirin film mata da sukafi kowa yawan mabiya a shafukan sada zumunta.

Kuma jarumar na daya daga cikin jaruman da sukafi yawon jawo cece kuce tare da shan suka daga mutane a shafukan sada zumunta.

Related Articles

3 Comments

  1. Assalamualaiku warahmatullah wabarkatuh good morning my beloved brothers and sisters am very happy to see my brothers and sisters the heads Gerda once god bless us continue to protect us from enemies

  2. A nice appearance, play with your time before your time lapse, Time wait for no one and no one wait for time. Watarana Sai labari. Kuma duniya budurwar wawace kuma rawar yammatace nayaba yakoma baya. Insu BIBA Problem, FATI , HIYANA, etc. Chi Duniyar da tsinke kamin Dare yayi. ok baby

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button