entertainment

Shugaba Buhari Ya Taya Mawakan Nigeria Wizkid Da Burnaboy Murnar Lashe Award Din Grammy

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Jinjinawa Fitattaun Mawakan Nigeria Biyu Da Suka Lashe Babban Award Din Grimmy.

Burnaboy and wizkidayo grammy award

Shugaban yace wannan babban nasara ce da kasa bazata taba mantawa ba

Kasancewar namijin kokarin da mawakan sukai na kawowa nigeria wannan babban kambu da zai zama abun tarihi ga kasa baki daya.

Kuma shugaban ya kara da cewa wannan babban kundi da suka dauka na Award din grammy zai iya zama share hanya ga sauran matasa wajen bada himma dan nunawa duniya munada fasihai a bangaren kirkira.

Burnaboy grammy award winning

Hakazalika buharin ya yabawa burnaboy da takwaran nasa wizkidayo bisa namijin kokarin lashe wannan kambu na grammy Award

Mawaka da yawane suka sa ran cinye wannan kambu a fadin duniya baki daya.

Wizkidayo grammy award winning

Amma yan nigeria ne suka lashe wannan kambu na grammy

Al’umma da yawa ne suka tofa albarkacin bakinsu game da wannan murna da buharin ya taya wadanna mawaka

Ciki kuwa hadda datti assalafy inda yai jimamin wannan murna da buharin ya taya wadanna mawaka

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button