RASHIN IMANI: Ku Kalli Bidiyon Bayanin Yadda Aka Yaudare Shi Aka Zuba Mai Maganin Bacci A Kunu A Kwaqule Mai Idanu.

Wani Yaro Da Ya Gamu Da Iftila’in Matsafa, Masu Amfani Da Wasu Sassan Jikin Dan Adam Yayi Bayani Yadda Ya Fada Komar Su.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Wannan Bidiyon, Matashin Yayi Cikakken Bayanin Yadda Suka Sakamai Kwaya A Kunu.

Bayan Yasha Kunun Ne Batare Da Sanin Ansa Kwaya Aciki Ba, Sai Bacci Ya Dauke Shi.

Lamarin Da Ya Baiwa Masu Fakon Shi Damar Dauke Shi Tare Da Kwaqule Mai Idanuwa.

Wannan Lamari Dai Ya Faru A Jahar Bauchi, Kuma Ya Tayarwa Da Al’umma Hankali.

Sai Dai Jami’an Tsaro Sun Samu Nasarar Kama Wannan Azzalamun Matsafi

 

Click Here To Drop Your Comment