Kannywood News

RASUWAR MADAGWAL: Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji’un! Bidiyon Cikakken Rahoto Game Da Rasuwar Fitaccen Dan Wasan Barkwanci Ali Artwork Wanda Akafi Sani Da Madagwal

Inna lil Laahi wa inna ilaiHi Raaji’un! Bidiyon Cikakken Rahoto Game Da Rasuwar Fitaccen Dan Wasan Barkwanci Ali Artwork Wanda Akafi Sani Da Madagwal

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un:! Wani Labari Dake Yawo A Shafukan Sada Zumunta Shine Batun Rasuwar Fitaccen Jarumi Kuma Dan Wasan Barkwancin Nan Na Kannywood Wato Ali Artwork Wanda Akafi Sani Da Madagwal.

A Safiyar Ranar Asabar Ne Dai Aka Tashi Da Rade-Radin Rasuwar Jarumin A Shafukan Sada Zumunta.

Kamar Yadda Shafukan Watsa Labarai Da Dama Suketa Wallafa Cewa, Allah Yayiwa Jarumin Rasuwa.

Ciki Kuwa Harda Shafin Watsa Labarai Na Debit.ng Hausa Inda Suka Wallafa Cewa.

Innalillahi wa inna ilaihi raji’un
Allah yayiwa babban jarumi kuma mai wasan barkwanchi rasuwa A yau juma’a da misalin 11:15 na na dare bayan doguwar rashin lafiya a gadon asibiti a kwance Allah ya gafarta mishi Ameeen

Sai dai Abinciken Da Mukayi Har Yanzu Bamu Samu Tabbaci Dangane Da Rasuwar Jarumin Ba, Haka Zalika Bamuga Ko Mutum Daya Daga Cikin Abokan Sana’arsa Ya Wallafa Rasuwar Tasaba.

Wanda Hakan Ke Nuna Cewa, Wannan Labarin Kanzon Kuregene Kawai Bakomai Ba

Ga Bidiyon Cikakken Rahoton

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button