Kannywood News

Sani Musa Danja Yayi Matarsa Mansurah Isah Wata Addu’a Da Ta Dauki Hankulan Jama’a A Shafukan Sada Zumunta

Fitaccen jarumin shirya fina finan hausa da na kudancin nigeria kana kuma mawaki wato Sani Danja.

ya yabawa matarsa mansura isah tare yimata Wata addu’a Sannan ya kara d kiranta da suna uwar marayu.

Sani danjan yayi wannan addu’a ne ga matarsa tare da wallafa wani hotonta a wani kauye yayin kai muau tallafin kayan abincin azumin ramadan.

Tsohuwar jaruma mansurah isah ba wannan ne karo na farko da jarumar ke shiga lungu da sako na kauyuka domin raba musu tallafi irin wannan ba.

Tun bayan kafa wata gidauniyarta wadda take aikin taimako kama daga marasa lafiya da marayu kai harma da masu buqata ta musamman.

Da yakeyi mata addu’ar sani danja ya wallafa cewa.

SANNU UWAR MARAYU MARAYU ALLAH YA BADA LADA AMEEN @mansurah_isah by
—————————————-
Door to door food distribution in Yan Dalla Town.

@todays_life_foundation
@ozeezs_78
@kayan_mata_warri

#RamadanKareem
#RamadanMubarak🌙
#ramadan2021

Anan muke addu’ar ubangiji Allah Ya Kara dankon soyayya tare da basu zaman lafiya Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button