Politics

Dagaske PDP Ta Dakatar Da Kwankwaso Da Magoya Bayansa Daga Jam’iyyar PDP

Wata Takarda da ta karade shafukan sada zumunta musamman Facebook Instagram da twitter.

Takardae na dauke da sa hannun sakataran Jam’iyyar PDP H.A tsanyawa. Wadda acikin takardar aka bayyana cewa An Dakatarar da tsohon gwamnan jahar kano kuma tsohon sanatan kano ta tsakiya wato engr. Rabi’u Musa Kwankwaso. Dama magoya bayansa daga Tafiyar jam’iyyar PDP har na tsawon wata uku Sannan Aka bukaci cewa yazo ya amsa wasu tuhume tuhume da ake masa acikim awanni 48.

Acikim wata wallafa da shin nasara radio 98.5 FM yayi.

Ya wallafa cewa Anfi Alakanta cewa takardar tafito ne daga tsagin PDPn ambasa aminu wali. Inda suka kara da cewa wanda ko ada ansha kaiwa da komawa Amma uwar jam’iyar tafi aminta da tsagin kwankwasiyar.

Anan mukeso daku bayyana mana ra’ayoyinku game da wannan takarda.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button