News

Ta Rasu Bayan Kwana 6 Data Bayyana Cewar Idan Ta Shiga Aljanna Giya Zata Fara Sha

Ta Rasu Bayan Kwana 6 Data Bayyana Cewar Idan Ta Shiga Aljanna Giya Zata Fara Sha Saboda Ita Ce Bata Taɓa Sha Taji Ya Take Ba

Allah ya yiwa matashiyar budurwa Ameenart Galadeema rasuwa, Ameenart ƴar jihar Kaduna ce, ta rasu bayan kwana 6 da yin wani rubutu nata, kuma shine rubutunta na ƙarshe a kafar sada zumunta.

“Nifa idan na shiga Aljannah giya zan fara sha, saboda ita ce ban taɓa yin test naji ya take ba.” Inji marigayiya Ameenart

Hakika Wannan rubutu dakuma rasuwar marigayiyar, ya gigita mutane matuka tare da jimamim rasuwar tata.

Allah ya jikanta, ya cika mata burinta.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button