Kannywood News

Tirkashi! Tsohuwar Jarumar Kannywood Ta Bayyana Cewa Kashe Ahmad S Nuhu Akayi Itama Allah Ne Ya Tseratar Da Ita.

Tirkashi! Tsohuwar Jarumar Kannywood Ta Bayyana Cewa Kashe Ahmad S Nuhu Akayi Itama Allah Ne Ya Tseratar Da Ita.

Cikin Wannan Bidiyon Da Zaku Gani, Tsohuwar Jarumar Kannywood Safiya Musa Ta Baiyana Cewa Kashe Ahmad S Nuhu Akai Ba Mutuwar Allah Da Annabi Bace.

Jarumar Ta Kara Da Cewa, Duk Da Dai Lokacin Sa Ne Yai, Amma Akwai Wata A Qasa.

Ta Kara Da Tabbatar Da Cewa Itama Allah Ne Ya Tseratar Da Ita Da Yanzu Sai Dai Labarin Ta.

Kamar Yadda Zaku Gani Acikin Bidiyon Da Ke Kasa Jarumar Ta Cigaba Da Bada Labarin Yadda Abin Ya Faru Tin Daga Farko.

Cikin Bidiyon Jarumar Ta Bayyana Yadda Aka Basu Maqudan Kudade, Da Nufin Zasuje Maiduguri Wasan Gala.

Ita An Bata Dubu Dari Bakwai 700.000, Ahmad S Nuhu Kuma An Bashi Dubu Dari Biyar 500.000.

Inda Ganin Yawan Kudin Yasa Ita Safiya Musa Ta Karbi Dubu Ishirin Kawai 20.000, Tace Bazaje Ba. Bayan Tafiyar Su Sai Ji Tai Kawai Ance Ahmad S. Nuhu Ya Mutu.

Wanda Tace Tasan Da Taje Da Tuni Ta Mutu, Ko Tasha Baqar Wahala.

Gadai Bidiyon Nan 👇👇 Ku Kalla

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button