News

Tirqashi: Abun Mamaki Kalli Hotunan Wata Tirqashi: Tsohuwa data cika Shekaru 50 amma Kamar Karamar Yarinya Yar Kimanin Shekaru 15

Abun Mamaki Kalli Hotunan Wata Tsohuwa data cika Shekaru 50 amma Kamar Karamar Yarinya Yar Kimanin Shekaru 15.

Wata mata Kenan me suna Saida ramirez Wacce tayi bikin cika Shekaru 50 da haihuwa a duniya, Sai dai ganin wannan hotuna nata ya jawo cece kuce inda mutane da dama suke mamakin Shekarun nata.

Duk wanda ya tsaya da kyau ya kalli Hotunan to zai tabbatar cewa ba Yarinya bace sai dai tana da jiki me kyau hakan yasa ba kowa me yake iya gane cewa ba yarinya bace.

 

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button