News

Tirqashi: Anyi Kira ga Hukumar Hisbah data Kara Gayyatar Murja ibrahim Kunya bayan Wasu Sabbin Hotuna data Saki a Wani Dakin Otel a Kaduna

Anyi Kira ga Hukumar Hisbah data Kara Gayyatar Murja ibrahim Kunya bayan Wasu Sabbin Hotuna data Saki a Wani Dakin Otel a Kaduna.

Fitacciyar Jarumar Nan da take Sharafi a Kafar Sadarwa na TikTok watau Murja ibrahim Kunya Wacce a Yanzu akafi sanin ta da Yagamen ta saki wasu sabbin hotuna da faifan bidiyo wanda suka jawo cece kuce a Kafafen Sada Zumunta wanda mutane sukaita korafi akan cewa yakamata Hukumar Hisbah ta kara Gayyatar Jarumar a karo na biyu.

Kamar dai yadda aka sani a kwanaki biyun da suka gabata ne akayi mata kyautar wata Dalleliyar mota daga wani babban Masoyin ta wanda bata ambaci sunan saba. Ta kuma kara bayyana cewa ta samu aikin Jarida wanda dama yana daya daga cikin abinda take son tayi a Rayuwar ta.

Murja ta saki sabbin Hotunan ne a wani dakin otel dake a kaduna kamar yadda ta bayyana idan ta kara da cewa inda take aiki ne suka kama mata wurin a matsayin masauki.

Gadai Faifan bidiyon da hotunan nan kamar yadda ta wallafa a shafin nata.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button