News

Tsarabar Ma Aurata Salon Kwanciyar Musamman Ga Amare Da Angwaye

Yanayin Kwanciyar Jima’i Guda 3 Dake Sauki Da Saurin Gamsar Da Mace.

Jima’i bukatar yinsa shine biyan bukata.

Wannan biyan bukatar kuma cikin sauki yake samuwa ga akasarin Maza, amma mata sai ankai ruwa rana kamin namiji ya iya gamsar da wata macen.
Sai dai, abunda ke sauri da saukin gamsar da wata macen bashi yake gamsar da wata ba.

Akwai matan da idan namiji zai kwana yana shigan da azzakarin sa cikin farjinta bazata gamsu ba. Wata kana taba kan nonuwanta nan take ta gamsu. Akwai yanayin saduwar da idan kayiwa wata macen, maimakon taji dadi ta samu gamsuwa, sai ma ta cutu. Don haka kowace mace da abunda yake sata gamsuwa, da kuma kwanciyar Jima’i da yake sata saurin zuwan kai.

Girman azzakari ko kankantarsa baida alaka da iya gamsar da mace kamar yadda wasu suke tunanin. Sani da gano luggunan ta da zaka tokaro ta yi zuwan kai shine abu mafi mahimmanci a sadu da mace.

Rashin gamsar da mace a Jima’ince bayaga yana kassara karsashin mace, kayan samar mata da cuta na damuwa, da kuma raina mijinta. Shi ne kuma babban sanadin dake jefa wasu matan da suke da raunin a zuciya na bin wasu mazan da aurensu ko kuma shiga harkar madugo..

Shi yasa yaza dole duk wani magidanci ya zamemasa dole ya fahimci hanyoyin da zai rika gamsar da matarsa koda kuwa zai kaishi ga kallon fina finan batsa na bulu fim ne.

Ga wasu yanayin kwanciyar jima’i guda uku da akasarin mata ta su suke sauri da saukin gamsuwa dasu.

1: Goho Mai Hawa Biyu- Shi wannan yanayin Jima’in nan take yake aika sako wajen zunguro inda yake saurin sa mace zuwan kai.
Yanayin kwanciya ne da mace zata yi goho, bayan gohon sai ta saka gwaiwan hannunta kasa. A wannan yanayin bayanta zai kara dagowa yadda mai gida zai samu damar shigar ta sosai. Da wannan yanayin ne cikin mintuna 2 zuwa 5 mace zata sauya murya zuwa kuka ko rakin zuwan kai.

Sai dai yanayi ne da sabuwar amarya bazata iya ba. Haka nan duk namiji mai wadatar gaba yana iya cutar da matarsa musamman idan yace zai sakar mata gaba daya.

2: Ita Ce A Sama- Shima dai yanayin kwanciyar jima’i ne da yake saurin gamsar da mata. Yanayi ne kamar na goho da mata suke matukar so. Sai dai shi muddin mace ba ta kwarance ba ko tana da kuzari ba bazata iya ba.
Domin namiji ke kwanciya a rigingine, sai matarsa ta hau ruwan cikinsa bayan ta raba kafa gwaiwowinta suna kan shinfida. Tana iya fuskantar mijinta tana iya kuma bashi baya.

A irin wannan yanayin zata yi ta sukuwa akan ruwan cikin mijinta bayan shigar da azzakarin cikin farjinta, tana sama tana kasa daidai yadda take son jin ya shegeta. Shi kuma mai gida daga kwance yana dago kwankwasonsa yana gwaso yadda zai taimaka mata domin zuwan kai da wuri.

Shi ma wannan yanayin muddin mace zata jimre yinsa na mintuna 2 zuwa 3 zata kawo.

3: Bankareta- Mace zata kwanta ne a rigingine, maimakon maigida ya hau ruwancikinta, sai ya saka kafafuwanta akan dantsainta ya bankare mace yadda har sai bayanta ya rabu da kasa.

A haka ne shi zai rika kai mata farmaki har sai ta samu gamsuwa.

Wannan yanayin kwanciyar bana sabbin ma’aurata bane. Ba kuma na sabbin amare bane musamman masu karamin jiki.

Wadannan dai sune yanayin kwanciyar jima’i guda 3 dake sauri da saukin gamsar da mata. Don haka maza a rage tura katon ciki ana wani kumburi da nuna isa amma idan ance sauke hakki ba a iya katabus.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button