News

Innalillahi: Wani Fusataccen Saurayi Ya Bankawa Gidansu Budurwarshi Wuta Bayan Ya Zargeta da Yin Sabon Saurayi

Labarin Dake zuwa mana yanzu yanzu Wani Matashi Ya Cinnawa Gidansu Budurwarsa Wuta, Saboda Ta Yaudareshi Ta Yi Sabon Saurayi.

Wannan dai bashine Karo na farko ba da Samari Ke daukar mummunan mataki Akan Yan Matan nasu ba.

Domin ko ashekarar data gabata Saida Wani Dan china ya Hallaka wata budurwar sa a Garin Kano bayan ta yaudareshi.

Saidai Za’a iya cewa shi wanna Sarkin katobarar Yazo da nasa sabon salo, Kuma yakamata ace wannan yazamo izina ga Yan Matan wannan zamanin duba da yadda tasirin yaudara Yayi kamari a Wajan Yan Matan.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button