News

Innalillahi: Uwa Tayi Garkuwa Da Yarta danta Samu kudin Shiga Film

An Kama Bazawarar Da Ta Yi Garkuwa Da ‘Yarta A Kano Domin Ta Karbi Kudin Fansa Don Ta Samu Kudin Shiga Harkar Finafinan Hausa

Bazawarar mai suna Rahma Sulaiman an zarge ta ne da garkuwa da ‘yarta Hafsat Kabiru a Karamar Hukumar Madobi tare da neman kudin fansa a wajen tsohon mijinta Alhaji Kabiru Sharada.

An ce tayi hakan ne dan samun kudin shiga harkar finafinai.

Zuwa yanzu dai hukumar yansanda na bincike Akan wannan Al,amari, Kuma da zarar sun Kammala bincike zasu gurfanar da ita agaban kuliya Domin ta girbi abindata shuka.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button