Kannywood News

Ummi Zee Zee Ta Mayarwa Da Jaruman Dake Karyatata Martani

Tsohuwar Fitacciyar Jarumar Kannywood ummi zee zee tayi martani ga jaruman dake mata zumbe gami da dariya Akan Damfarar da akai mata

Game da balahirar yunkurin kashe kai da ummi zee zee tai. dakuma hirarta da yan jarida gamida labarta musu dalilinta na wannan yunkuri. Dakuma Yadda Jama’a da abokan sana’arta Suke Mata Zumbe Gami da Dariya. Daga Karahe Dai Jarumar Tayi Martani Ga Wasu Manyan produsas guda biyu

HOTUNAN JARUMA UMMI ZEE ZEE

Tunda fari dai bayan Jaridar kannywood Exclusive ta wallafa hoton ummi gami da bayyana dalilinta na yunkurin nata. Sai producer abubakar mai shadda yayi mata martani gami da rubuta a kantin kwarin. inda jama’a suka dinga dariya dakuma san jin karin bayani inda Shima Daya babban producen nan shazali kamfa shikuma ya rubuta wlh karya take

Bayan nan ne ummi zee zee tayi musu martani da cewa Shazali kamfa nayi mamakin karyatani dakukai kaida mai shadda to ubangiji Allah Ya Dora Muku irin 419 din da akai min in yaso zaku yadda ai.

Take Yanke bashir mai shadda ya mayar mata da martani inda yace Asheee Yauwa Anty Zee Zee Nifa Ban Karyataki Ba Har Yanzu Abun Ya Hanani Sukuni Shazali Kamfa Ne Ya Karyata ki Sa’annan Ya Sake Bushewa Da Dariya

Sai Shazali Kamfa Ya Bashi Amsa da Cewa Ai Tagane Mai Kake Nufi Inda Mai Shaddan Ya Sake Bashi Amsa Da Cewa Kantin Kwarin…

Tun bayan Wancan bayanin ummi zezen keshan Suka Da Martani Kan Batun An Damfareta. Wadannan Kudade Da ta Ambata Har Miliyan 450 Inda Kowa Ke Tofa Albarkacin Bakinsa Akasari Dai Masu Tofa Albarkacin Bakinsu Suna Nuna Rashin Gamsuwar Su Ga Wannan Ikirari Nata

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button