News

Gobara Ta Tashi A Kusa Da Masallacin Annabi S.A.W

Gobara ta tashi a kusa da masallacin Manzon Allah S.A.W a kasar Saudia

Kamar yadda muka samu rahoto daga shafukan dake kula da masallacin inda suka bayyana cewa

“An samu nasarar kashe gobarar wadda ta tashi a kusa da masallacin Annabi Muhammadu S.A.W

Andai kashe gobarar da wuri tun kafin ta isa ko’ina lamarin da yasa masoya Annabi Muhammadu S.A.W cikin yanayi na rashin jin dadi da fargaba

Allah ya kiyaye faruwar haka a nan gaba Amin summa Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button