Wata Kyakkyawar budurwa wadda tafito daga jahar gombe ta bayyana buqatar neman miji dakuma yin aure a shafunta na sada zumunta.

Kamar yadda budurwar mai suna khadeejah manaf ta wallafa a shafinta na twitter cewa.

Bazan iya cigaba da boyewa game da yadda nakeji ba. Don Allah kuyimin addu’a inada bukatar muji Ni yar jahar gombe ce.

Jim kadan da wallafa wannan bukata ta ta taneman mijin aure mutane suka shiga wallafa ra’ayin su akai

Masuyin addu’a nayi masu nuna amincewar su ga buqatar ta ta neman mijin aure suma nayi.

Sai dai har yanzu ba’a sake ji daga bakin budurwar ba game da batun ko ta samu ko kuma har yanzu tana cigaba da neman?

Anan muke yimata addu’ar Allah ya bata miji nagari yakuma basu zaman lafiya Amin

Idan kuma kanada buqatar aure ga wannan budurwa ka rubuta ka ajje ko Allah Zaisa Adace

Click Here To Drop Your Comment