News

Ministan Noman Nigeria Mai Shekaru 74 Ya Angonce Da Wata Budurwa Mai Shekaru 18

Ministan Noma A Nigeria Zai Angonce Da Wata Kyakkyawar Budurwa Mai Shekaru 18

Kamar Yadda Shafin Jaridar mikiya ta wallafa a shafinta na sada zumunta cewa.

Ministan noman nigeria saboda nanono mai shekaru 74 zai auri wata yarinya yar shila mai shekaru 18 a sirrince.

Inda suka kara da cewa auren an daurasane bisa wakilcin mutum uku daga bangaren ango nanono sannan ankuma gargadi wakilan da su surrunta maganar Auren.

Sai dai daga bisani maganar taffito daga dangin Amaryar

Inda suka wallafa cewa Daga Aliyu Adamu Tsiga

Anan Muke Addu’ar ubangiji Allah Ya basu zaman lafiya yakuma basu zuria tagari Amin summa Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button