NewsPolitics

Aikin Iskar Gas Da Akeyi A Arewa Da Wani Jirgin Dakon Kaya

Aikin Iskar Gas Da Akeyi A Arewa

Daga Comr Abdul M Adam

Wani jirgin ƙkasa mai dakon kaya ya yi dakon bututun iskar Gas 96 da ake shimfiɗawa a ƙkasa a ci gaba da aikin shimfiɗa bututun iskar Gas zuwa jihar Kano, inda jirgin ya ɗauko daga garin Warri a lokaci ɗaya zuwa Itakpe. Yawan kayan da manyan Tireloli 32 za su ɗauko.

Idan baku manta ba a Kwanaki Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Ya Ziyarci Jahar Kano Domin Bude Fara aikin jirgin kasa wanda zai tashi daga kano yabi ta katsina ya shiga har maradi dake kasar nijar.

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button