Politics

Gwamnatin Jahar Kaduna Ta Sallami kananan ma’aikata 300,000 A fadin jahar.

Gwamnatin Jahar Kaduna Ta Sallami kananan ma’aikata 300,000 A fadin jahar.

Daga Comr Abdul M Adam

Kungiyar kwadagon jahar kaduna ta koka kan yadda gwamnatin jahar ta kori kananan ma’aikata ba bisa ka’ida ba,
Dubawa da wannan kuncin rayuwa da muke ciki ga azumi yana gabatowa.

Gwamnatin Jahar kaduna ta dauki wannan matakin ne domin lura da cewa akwai wanda basu cancanci aiki a ma’aikatun da suke aiki musamman ma akan harkar ilmi.

Saidai mafi yawanci jama’a suna cewa ba korarsu ya kamata gwamnati tayi ba, Daukar nauyinsu ya kamata ayi domin su karo karatu, inda wasu kuma ke ganin hukuncin yayi daidai.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button