Politics

An Tashi Baram Baram A Taron PDP a Kaduna

An Tashi Baram Baram A Taron PDP a Kaduna

Daga comr Abdul M Adam

A yau ne akayi taron PDP na Zaben shugabannin Arewa maso yamma (Northwest),
Wanda ya gudana a kasuwar baje koli ta duniya (Trade fair).

Hargitsin ya sabbawa Gwamna Tambuwal da Gwamnan Zamfara Bello Matawalle da kuma tsohon Gwamnan Jigawa Sule Lamido ficewa daga dakin taron.
Shafin mataimakin Gwamnan Sokoto ya bayyana cewar

“Magoya bayan Kwankwasiyya sun hargitsa zaben shugabannin Arewa ta Yamma a Kaduna.”
“Ba shakka inda Gwamna Tambuwal Dan Siyasar Taaddaci ne da lamari ya baci. Amma saboda salon iya siyasa dariya kawai yayi yace a dage zaman.”

Sai dai wata majiya ta bayyana cewar an dage zaben da aka shirya gudanarwa a ranar Asabar din zuwa wani lokaci na gaba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button