Wani Tsoho Dan Kasar Amurika Yayi Tattaki Daga America Zuwa Kano Don Auren Wata Budurwa.

Wani Dattijon Ba’amurike Ya Sauka A Jihar Kano Dan Angon Cewa Da Wata Budurwa.

 

Kamar Yadda Kafafen Yada Labarai A Nigeria Suka Rawaito.

Budurwar Ta Gamu Da Wannan Dattijon Ne A Shafin Tiktok.

Daga Bisani Suka Kulla Soyayya Har Takai Ga Batun Aure Ya Shiga Tsakani

https://vm.tiktok.com/ZM8vBERgM/

Click Here To Drop Your Comment