Wasan Sallah Adama Matar Kamaye Tare Da Kamaye A Wajen Sallah Show.

Cikin bikin sallah da suka gabatar, jaruman biyu sun birge yan kallo matuka.

Inda suka samu yabo daga yan kallo da dama masoyan kallan fina finan su.

Kamar yadda zaku kalli bidiyon wasan sallah nasu, jaruma adama tayi rawar a wajen

Tare da kamaye a wajen bikin sallah, inda akaita liqa musu kudi

Click Here To Drop Your Comment