News

Wasu Matasa a Sokoto Sun Kona Yarinya Wacce Tayi Batanci Ga Maznon Tsira

Wasu Matasa a Sokoto Sun Kona Yarinya Wacce Tayi Batanci Ga Maznon Tsira

Daga Janaidu Ahmadu Doro

Wasu Fusatattu kuma Jajirtattun Matasa sun kashe tare da kona wata yarinya da ta yi 6atanci ga Manzon tsira (S.A.W). Jihar Sokoto.

Rahotanni dai sun bayyana cewar matasan sun kashe wata mata har lahira tare da kona gawarta bayan da ta yi 6atanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad S.A.W a jihar Sokoto.

Lamarin dai ya faru ne a makarantar Shehu Shagari College of Education da ke cikin birnin Sokoto.

Allah ya Kara wa Annabi Daraja.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button